Kadan

Abdulhafiz Abdullahi

An takura baby
An takura, takura baby na
Kun damu lately
Da zaku kyalemu zai fi ma
Mene ne laifi?
Mene ne, mene ne laifi na?
Dan baby na nada kyau, kyau
Tanada kyau
Wasu sun ce na haukace but
Amma dan kadan
Wasu sun yarda ina sanki
Amma dan kadan
Watch how friends become haters
Dan kadan kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan, woo!
Bae ya kamata ki gane
Wasu dai makaryata ne
Surutu, surutu, surutu, na fitowa daga ma hassada ne
Bae ya kamata ki gane
Kawayen ki makaryata ne
Surutu, surutu, surutu, na fitowa daga ma hassada ne
Zan maku salary
Zan maku, zan maku salary ma
Dan kunada aiki
Kunada, kunada aiki ma
Mene ne laifi?
Mene ne, mene ne laifi na?
Dan baby na nada kirki
Tanada kyau
Wasu sun ce na haukace but
Amma dan kadan
Wasu sun yarda ina sanki
Amma dan kadan
Watch how your friends come to my DM
Dan kadan kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kadan, ka ke, woo!
Bae ya kamata ki gane
Wasu dai makaryata ne
Surutu, surutu, surutu, na fitowa daga ma hassada ne
Bae ya kamata ki gane
Kawayen ki mahaukata ne
Surutu, surutu, surutu, na fitowa daga ma hassada ne
My baby kula, my baby kula
Buda idan ki
Toshe kunnuwan ki
My baby kula, my baby kula
Buda idan ki
Toshe kunnuwan ki
Wasu sun ce na haukace but
Amma dan kadan
Wasu sun yarda ina sanki
Amma dan kadan
Watch how your friends come to my DM
Dan kadan kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kadan, kadan
Kai!

Most popular songs of Feezy

Other artists of Chinese hip hop